Amurka
Rahotanni daga kasar Mexico sun nuna cewabsanatoci su ba hammata iska a zaman ranar Laraba, inda lamarin ya kai ga doke doke da ture-ture a zauren Majalisa.
Shugaban kungiyar 'yan ta'addan IPOB, Nnamdi Kanu ya rubuta wasika ga kasashen duniya kamar Amurka, Isra'ila, Faransa domin su shiga shari'arsa da gwamnati.
Kotun Amurka dai ta daure Sarkin Gargajiya daga jihar Osun na tsawon shekaru hudu da yan watanni bayan kama shi da laifin cinye tallafin cutar COVID-19.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke na iya tsige mai martaba Sarkin Ipetumodu, Oba Joseph Oloyede bayan kotun Amurka ta daure shi na tsawon shekaru.
Gwamnatin Najeriya ta saba da gwamnatin Amurka a kan karbar fursunoni, sabuwar dokar biza, da maganar karin albashin ma'aikata zuwa N70,000 da haraji
Wata kotun Amurka ta daure Sarkin Ipetumodu na jihar Osun sama da shekara hudu bayan kama shi da karkatar da Naira biliyan 6.4. Oba Joseph Oloyede zai yi kurkuku.
Wata tsohuwar ‘yar takarar a jam'iyyar Republican, Valentina Gomez, ta tayar da hargitsi a taron da Musulmi ke yi a Capitol, Texas na kasar Amurka.
Sakataren tsaron Amurka ya kori sojan Amurka, Laftanar Janar Jeffrey Kruse da ya karyata ikirarin Donald Trump kai cewa ya lalata cibiyoyin nukiliyar Iran a baya.
Wani kamfanin Amurka ya yi hadin gwiwa da jihar Imo wajen kirkiro da shirin tallafawa matasa sama da 3,000 da samu horo kan kasuwancin zamani da jari.
Amurka
Samu kari