Ibrahim Magu
Sanata Dino Melaye, tsohon dan majalisar dattawa mai wakiltan Kogi ta yamma ya bayyana cewa ya gargadi Buhari kan yaki da rashawar Magu amma ya yi biris da shi.
Ibrahim Magu ya shiga kwana ta biyu a tsare a Abuja, ita kuma EFCC ta nada sabon Shugaba. Magu wanda ya kasance mukaddashin shugaba a EFCC ya shiga matsala.
Wani babban jami'in dan sanda ya tabbatarwa da jaridar 'Punch' cewa an gudanar da bincike a gidn Magu da ke kan titinAbduljalil a unguwar Karu da ke wajen birni
Magu, wanda ake kyautata zaton cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dakatar da shi, ya na fuskantar tuhume - tuhume ma su nasaba da almundahana kama karya
Ibrahim Magu, mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da hana yi wa tattalin arziki zagon kasa, EFCC ya fara tattara komatsansa daga hedkwatar hukumar.
Fadar shugaban kasa ta yi martani a kan bincike da ke gudana kan dakataccen mukaddashin shugaban hukumar EFCC, ta ce babu wanda ya fi karfin a bincike shi.
Jam'iyyar adawar kasar ta PDP ta bukaci mukkadashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa, Magu ya yi murabus daga kujerarsa kan tuhumarsa da ake masa.
DSS ta tasa Magu a gaba, ya yi wa awa 6 ya na amsa tambayoyi masu zafi. Akwai yiwuwar a ba Buhari shawarar ya tsige Shugaban Hukumar EFCC saboda zargin badakala
Lauya ka kara da cewa; EFCC ta na cigaba da kwace kadarori daga hannun mabarnata a kowacce rana, a saboda haka zai wuya ba abin mamaki bane don an samu banbanci
Ibrahim Magu
Samu kari