Ibrahim Magu
Mun gano cewa ana zargin Shugaban ma’aikatar tarayya da tafka cuwa-cuwa na inna-naha. Amma da Economic Confidential ta tuntubi John Asein domin ya wanke kansa.
Babban jigon jam’iyyar ZLP ya yi zargin cewa wasu yan siyasar kasar na kulla-kulla domin ganin an sauke Shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu daga kan kujerarsa.
Hukumar EFCC ta gangara zuwa kotun daukaka kara bayan Sanata Oduah ta sha a kotun tarayya. EFCC ta ce na ta ji dadin nasarar da Sanata Oduah ta samu a kotu ba.
Kotu ta fadawa EFCC cewa lallai ba da kudin haramun Saraki ya mallaki gidajensa ba. A yanzu an hana Hukumar EFCC riƙe kadarorin na Bukola Saraki har abada.
Jiya ne Alkali ya ba Gwamnati damar karbe Naira Miliyan 800 daga hannun ‘Dan kasuwa. Yanzu kotu ta bada umarnin rike N827, 679, 098 da ke hannun wannan Mutumi.
EFCC ta ce za a sake shariar da ta ɗauki Najeriya shekara 12 daga farko bayan An sake shi duk da laifin amfani da wani kamfanin iyalinsa wajen sace dukiyar Abia
Yanzu duk Duniya babu wanda ya isa ya kama tsohuwar Ministan mai Diezani Alison Madukwe bayan ta samu takardar zama ‘yar kasa da mukami a gwamnatin kasar waje.
Tsohon gwamna Sanata Theodore Orji ya batar da N38.8 a lokacin da ya ke gwamnan Jihar Abia na shekara 8 har 2015. Sanata Orji ya fasa kwai gaban Hukumar EFCC.
A yau ne PDP ta hurowa Mataimakin Buhari wuta a kan zargin satar Biliyoyin kudi a NEMA. PDP ta ce ayi maza a kama tsohon shugaban hukumar NEMA da aka sauke.
Ibrahim Magu
Samu kari