Ibrahim Magu
Lauyan tsohon Shugaban EFCC, Ibrahim Magu, Wahab Shittu, ya ce wanda yake karewa na sa ran ganin abun mamaki amma na alkhairi daga kwamitin fadar shugaban kasa.
Garba Shehu ya kara da cewa zai zama tamkar cin amanar 'yan Najeriya idan gwamnatin shugaba Buhari ta ki yakar cin hanci, a saboda haka 'yan Najeriya su gyara
Tsohon aminin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Alhaji Buba Galadima ya bayyana dakatar da mukaddashi shugaban EFCC, Ibrahim Magu da aka yi a matsayin farfaganda.
Mista Ibrahim Magu ya wanke Mataimakin shugaban kasa Osinbajo, Falana daga zargi jim kadan bayan ya fito. A jiya ya warware zare da abawar zargin da ke kansa.
Ana jita-jitar cewa Ibrahim Magu ya ba Femi Falana wasu makudan kudi. Sai aka ji jiya tsohon Gwamna Ayo Fayose ya ba Femi Falana shawarar ya tafi gaban kotu.
Fadar shugaban kasa ta ce kwamitin bincikenta ya tsare Ibrahim Magu ne saboda tabbatar da cewa ba a taba duk wasu takardu masu muhimmanci a binciken nasu ba.
Tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Ibrahim Magu, ya ce masu kokarin bata sunansa da na EFCC ne suka kirkiri zarge-zargen da ake masa.
Dakataccen shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, ya yi magana bayan sakinsa da aka yi, ya ce bai saci kudi ba kuma zai ci gaba da yakar cin hanci da rashawa.
An saki mukaddashin shugaban hukumar yaki fda cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC), Ibrahim Magu, kamar yadda jaridar Premiun Time ta wallafa da yammacin y
Ibrahim Magu
Samu kari