Kudu maso gabashin Najeriya
Majalisar zartarwar jihar Oyo ta amince da gyaran gidan gwamnati kan N63.479bn da sauran ayyuka. Za a inganta filin jirgi da kuma gina sabuwar kasuwa kafin 2026.s
A Imo, wasu ƴan bindiga da ake zargin ƴan IPOB ne sun kashe direbobi biyu sun kona tirela. An bukaci gwamnati ta shawo kan hare-haren da ake yi wa Hausawa.
Gwamnatin jihar Anambra ta musanta zargin cewa Gwamna Charles Soludo ya tuntuɓi boka don neman nasarar zaɓe da za a yi a ranar 8 ga Nuwambar 2025.
Jarumar Nollywood, Abiola Adebayo ta ce ta rabu da mijinta tun Afrilun 2024, amma suna tarayya wajen kula da ɗansu bayan shekaru biyu haihuwar ɗan.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Kalu ya bayyana cewa babu abin da ya samu a matsayin gwamna na shekara takwas sai kuɗinsa da ya kashe wa al'umma.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya buƙaci Gwamna Alex Otti ya kauda kansa daga masu tururuwsr komawa APC, ya yi zamansa a jam'iyyar LP.
Dr. Lamido ya nemi Kudu maso Yamma su fitar da dukkan ‘yan takarar shugaban kasa a 2027, sannan a bai wa Kudu maso Gabas dama a 2031 don adalci da daidaito.
NiMet ta yi hasashen saukar mamakon ruwa a jihohi 14 daga 28 zuwa 30 ga Mayu, ta yi gargadin yiyuwar afkuwar ambaliya da iska mai karfi. An ce jihohi sun fara shiri.
Gwamnan jihar Imo, Sanata Hope Uzodinma ya sallami Antoni Janar kuma kwamishinan shari'a na jihar Imo, Barista Cyprian Akaolisa, ya umarci ya bar ofis.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari