Jihar Sokoto
Rundunar sojin Najeriya ta bukaci mazauna Sokoto da kada su biya harajin N25m da Turji ya kakaba, tana mai cewa ana nemansa kuma za a murkushe shi.
Malamin Musulunci a Najeriya, Sheikh Bello Yabo ya caccaki wasu yaran yan siyasa a jihar Sokoto da ke cewa ya yi mugun karshe ko kuma tsufa ta yi gardama.
Gwamnatin jihar Sakkwato ta bayyana shirin da ta yi wa malaman jihar daga kan limamai, mataimakansu, ladanai da sauran kungiyoyin addini da watan Ramadan
Wata Ya Sameer Salihu a jihar Kebbi ta fara gyaran hanyar Kampani a ƙaramar hukumar Argungu don sauƙaƙa wa matafiya bayan ruwan sama ya lalata hanyar.
Rundunar sojojin Najeriya ta ba da tabbacin cewa tana ci gaba da aiki tukuru domin ganin cewa ta kawo karshen hatsabibin dan bindiga, Bello Turji.
Rahotanni daga jihar Sakkwato sun bayyana cewa wasu 'yan bindiga sun yi kwantan bauna, inda suka yi nasarar hallaka gwarazan jami'ai sun kai guda shida.
Jami'an tsaro sun kama Hamza Suruddubu, babban mai safarar makamai ga 'yan bindiga a Sokoto, wanda ake zargi da samar wa Bello Turji da abokan aikinsa makamai.
Jam'iyya mai mulki ta APC ta na cigaba da karbar yan jam'iyyar adawa, yayin da ɗan majalisar Jigawa daga jam'iyyar NNPP ya sauya zuwa sheka a ranar Alhamis.
Wani dan majalisar Sokoto, Hon. Aminu Boza ya ce an gano rikakken dan ta'adda, Bello Turji a gabashin jihar, inda ake zargin ya kakaba harajin ₦25m kan wasu kauyuka.
Jihar Sokoto
Samu kari