Jihar Sokoto
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro, sun yi raga-raga da 'yan ta'adda a jihar Zamfara. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda masu tarin yawa a farmakin
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato ya buɗe masallacin Juma'ar da ya sabunta a Ruggar Wauru, ya bayyana shirinsa na faɗaɗa ciyarwa a watan Ramadan.
Dan majalisar wakilai Abdussamad Dasuki ya gwangwaje yan mazabarsa da tallafin Naira miliyan 100 domin azumin Ramadan a jihar Sokoto da ke Arewacin Najeriya..
Wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai farmaki masallaci ana sallar Asuba a masallaci da asuba. An sace limami da wasu masallata 10 yayin harin.
Majalisar tarayya ta mika sunayen mutum 11, ciki har da ‘ya’yan manyan ‘yan siyasa, domin ba su mukaman daraktoci a hukumar Cigaban Arewa maso Yamma (NWDC).
Bayan dakatar wasu daga cikin Kwamishinonin zabe a jihohin Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya nemi amincewar Majalisar Dattawa don korarsu su guda uku.
Wani dan Arewa a shafin sada zumunta ya nuna goyon bayansa ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Hakan ya sanya mutane da dama sun yi masa rubdugu.
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya yi kira ga sababbin shugabannin tsaron da aka tura zuwa jihar da su kawo karshen 'yan bindigan da suka addabi mutane.
Gwamnatin Tarayya ta fara sayar da shinkafa ga ma’aikata a Sokoto kan rangwamen ₦40,000, tare da tsarin “mutum daya, buhu daya” don hana taskancewa.
Jihar Sokoto
Samu kari