Siyasar Najeriya
Kungiyar matasan APC Arewa ta Tsakiya ta gargaɗi cewa cire Kashim Shettima daga tikitin Tinubu zai jefa jam'iyya cikin mummunan kuskure a zaɓen 2027.
Shugaban APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa ba zai bari a ba kowa mukami ba sai dan jam'iyya, wanda ya yi mata wahala bayan zaben 2027.
Wani mai sharhi kan al'amuran jama'a, Jide Ojo, ya yi magana kan abubuwan da za su iya sanya Peter Obi ya fice daga jam'iyyar ADC kafin babban zaben shekarar 2027.
Wasu masu ruwa da tsakin APC a Kano sun hango cewa ba za a masu adalci ba idan jagoran NNPP, Rabiu Kwankwaso ya sauya sheka tare da Gwamna Abba Kabir.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta PDP ta kawo karshen shari'a da ake yi dangane da waye sahihin Sakatarenta na kasa a gaban kotu da ke Abuja.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi magana kan magoya bayan Peter Obi da magoya bayansa da ke magana kan tikitin ADC a zaben 2027.
Tsohon mai bai wa shugaban kasa shawara, Hakeem Baba-Ahmed, ya ce ADC za ta fuskanci rikici idan Atiku Abubakar ya samu tikitin takarar shugaban kasa a 2027.
Jam’iyyar PDP ta bayyana tikitin shugabancin kasa na 2027 a bude ga masu sha’awar daga Kudancin Najeriya, ciki har da Goodluck Jonathan, tare da tsari mai adalci.
Hadimin gwamnan Kano, Sanusi Bature D-Tofa ya tabbatar da cewa babu matsala tsakanin Abba Kabir da Rabiu Kwankwaso, yana jaddada cewa alakar su ta dade da siyasa.
Siyasar Najeriya
Samu kari