Siyasar Najeriya
Tsohon shugaban APC, John Odigie-Oyegun ya bayyana matakan da za a dauka domin ruguza jam'iyyar APC a zaben 2027. Oyegun ya karbi 'yan LP zuwa ADC a Edo.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya warware suk wata matsala da ta hana Gwamna Abba Kabir Yusuf shiga APC a ganawar da suka yi a fadarsa da ke Abuja.
Madugun Kwankwasiyya kuma tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, na tattaunawa da sauran 'yan adawa.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa Shugaba Tinubu ya karbi bakuncin Gwamna Abba Kabir Yusuf, amma dai ba ta yi bayanin abin da suka tattauna ba.
Shugaban APC na Kano, Abdullahi Abbas ya ce suna dakon dawowar Ganduje da Gwamna Abba Kabir Yusuf daga Abuja domin kaddamar da rijistar mambobin jam'iyya.
Taron APC da ke gudana a Maiduguri ya dauki zafi bayan buga babbar fasta ba tare da sanya hoton mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Ssettima ba.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakuncin Gwamna Abba Kabir Yusuf na Kano a Aso Rock Villa yayin da jita-jitar sauya shekarsa ke kara karfi.
Tsohon mai neman takarar shugaban kasa, Gbenga Olawepo-Hashim ya bayyana cewa babu abin da zai hana jam'iyyar APC faduwa a 2027 duk da matsalolin da PDP ke ciki.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf da sauran gwamnoni da ke sauya sheka zuwa APC za su gamu da cikas a kan sake neman kujerarsu a 2027.
Siyasar Najeriya
Samu kari