Siyasar Najeriya
Tsagin NNPP da ke goyon bayan Sanata Kwankwaso ya soki matakin da gwamnan Kano, Abba Kabir Yusufna dauka na ficewa daga jam'iyya kan zargi mara tushe.
Yan majalisar wakilai na jihar Kano sun fara mika takardun barin NNPP a hukumance jim kadan bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bar jam'iyya ranar Juma'a.
Mai magana da yawun gwamnan Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya tabbatar da ficewar Gwamna Abba Kabir Yusuf daga NNPP, an cure tutar jam'iyyar nan take.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanar da murabus dinsa daga jam'iyyar NNPP. Gwamnan ya fice daga jam'iyyar ne a ranar Juma'a, 23 ga watan Janairun 2026.
Tsohon mai ba jam'iyyar PDP shawara kan harkokin shari'a na kasa, Emmanuel Enoidem, ya sasanta rikicinsa da Godswill Akpabio. Ya sauya sheka zuwa APC.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya zargi Majalisar Tarayya da jinkirta gyaran Dokar Zabe, yana gargadi akan shirin magudi a zaben 2027.
Fadar shugaban kasa ta warware zare da abawa kan rikicin siyasar Rivers. Ta bayyana matsayin Gwamna Siminalayi Fubara da Nyesom Wike a jihar mai arzikin mai.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, ya bayyana ganawar Shugaba Bola Tinubu da Gwamna Seyi Makinde, wanda ya jaddada goyon bayansa ga Nyesom Wike.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya tabo batun ficewa daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Gwamnan ha bayyana muhimmancin samun jam'iyya fiye da daya a kasa.
Siyasar Najeriya
Samu kari