Siyasar Najeriya
Rahotannin da muka samu sun nuna cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo sun gana da IBB a Minna.
Rahotanni sun nuna cewa gwamnan Bauchi, Bala Mohammed da takwaransa na jihar Oyo, Seyi Makinde sun halarci zaman kotun daukaka kara kan rigin shugabancin PDP.
Tsohon kakakin majalisar wakilai ta kasa, Yakubu Sigara ya ve yana ganin Amurka za ta taka rawa a zaben 2027 fiye da mai sa ido kurum, ya jero hujjojinsa.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai ya bayyana cewa bai taba zama abokin Shugaba Bola Tinubu ba. Ya yi magana kan dalilin sabanin da ke tsakaninsu.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Fufai ya bayyana cewa ADC ba za ta mika tikitin takarar shugaban kasa ga wani yanki ba, za ta ba kowa dama.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana damuwarsa kan matsayar majalisar dattawa ta kin amincewa da wani bangare na dokar zabe.
Sanata mai wakiltar Kwara ta Kudu a Majalisa Dattawa, Sanata Lola Ashiru ya ayhana shirinsa na neman zama gwamnan Iwara karkashin inuwar APC a zaben 2027.
Malamin addinin Musulunci a jihar Borno, Sheikh Muhammad Mustapha ya yi magana kan rade-radin cewa ya shirya neman takara a zaɓen 2027 da ke tafe.
Tsohon mataimakin mai magana da yawun APC, Timi Frank ya rubuta wasika zuwa ga Shugaba Donald Trump kan gyaran dokar zabe da shirin magudi a 2027.
Siyasar Najeriya
Samu kari