Siyasar Najeriya
Tsohon dan majalisar, Hon. Gudaji Kazaure, ya bayyana ra'ayinsa kan shugabanci a Najeriya da niyyar takara a 2027, yana caccakar gwamnatin Bola Tinubu.
Majalisar dokokin Kano ta bayyana cewa labarin da ake yadawa cewa ta fara shirin tsige mataimakin gwamnan Kano, Aminu Gwarzo daga mukaminsa ba gaskiya ba ne.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi abin da ba a saba gani ba a Fadar Shugaban kasa idan an yi baki, ya bar wurin zamansa.
Kwararren dan jarida Jaafar Jaafar ya bayyana shakku kan burin siyasar Pantami, yana mai jaddada bukatar tsarki a tsakanin addini da siyasa a Najeriya.
Bangaren jam'iyyar NNPP da Agbo Major ke jagoranta ya bayyana cewa Kwankwaso ba dan jam'iyya ba ne a lokacin zaben 2029, ta nesanta kanta daga kalmansa.
Dan majalisar Amurka, Riley Moore ya yi gargadi kan masu neman a raba Najeriya. Ya ce zuwansa kasar ba shi da alaka da neman raba kasar ko ta wace hanya.
Farfesa Iyabo Obasanjo ta dawo APC tare da niyyar tsayawa takarar gwamna a Ogun a 2027, tana mai bayyana jam’iyyar a matsayin "gidanta na gaskiya."
Magoya bayan jagoran jam'iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, sun samo abokin takarar da ya dace da shi a zaben shekarar 2027.
Hukumar zabe mai zaman kanta watau INEC ta bayyana cewa halartar wani bangare na PDP a taron da ta shiya ba yana nufin ta amince da su a rilicin PDP ba ne.
Siyasar Najeriya
Samu kari