Siyasar Najeriya
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta samu koma baya a majalisar wakilan Najeriya. Wani dan majalisar wakilai daga jihar Gombe ya sauya sheka zuwa APC.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi martani kan batun ya cimma yarjejeniya da Gwamna Seyi Makinde don zama mataimakinsa a zaben 2027.
Yafiyar Kwankwasiyya ta yi fatali da matakin wasu yan Majalisar Amurka na aa aunan Kwankwaso a jerin wadanda ake zargi da tauye hakkin addini a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi sababbin zarge-zarge kan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Ya ce za su yo kokarin murde zaben 2027.
Rikicin siyasa ya kara kamari a Bayelsa yayin da ake ta maganganu kan wanda zai maye gurbin marigayi mataimakin gwamna, Lawrence Ewhrudjakpo da ya mutu.
A labarin nan, za a ji cewa Bulama Bukarti, fitaccen lauya a Najeriya ya ce akwai shakku a yunkurin bayyana cewa ana yi wa kiristoci kisan gilla a Najeriya.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fito fili ya caccaki gwamnatin shugaba Donald Trump game da saka bakin da ya yi a Najeriya ya harzuka 'yan majalisar Amurka.
Jam'iyyar NNPP ta nemi Majalisar wakilai ta cire Hon. Aliyu Sani Madaki daga mukamin mataimakin shugaban maras rinjaye saboda zarginsa da cin amana.
Sakataren jam'iyyar ADC, Rauf Aregbesola ya bayyana cewa suna fatan samun mabobi akalla miliyan 14 yayin da za su fara rajistar mutane a Najeriya a 2026.
Siyasar Najeriya
Samu kari