Siyasar Najeriya
Sabon shugaban jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya, Nentawe Yilwatda, ya roki tsohon shugaban jam'iyyar, Abdullahi Ganduje alfarma domin tallafa masa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai kara da sauran 'yan takarar da za su nemi takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC. Jam'iyyar ta ce za ta ba kowa dama a 2027.
Wata kungiya daga yankin Neja Delta mai suna SSRG, ta ja kunnen shugaban kasa Goodluck Jonathan kan kiran da wasu ke yi, na ya ya tsaya takarar shugaban kasa a 2027.
Bayan PDP ta tura tikitin takarar shugaban kasa zuwa Kudancin Najeriya, kakakin PDP, Debo Ologunagba, ya ce har yanzu Goodluck Jonathan dan jam'iyyar ne.
Jigon PDP a Oyo, Babalola ya ce Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo yana da duk abin da ake bukata na zama shugaban kasa da ceto Najeriya daga kakanikayi.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta ADC na ƙoƙarin ƙara rikicewa a kan batun Shugabanci bayan ƴaƴanta a Arewa maso Gabas sun nuna Shugabansu.
Hadimin ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, Lere Oalyinka ya soki matakin jam'iyyar PDP na kai tikitin takarar shugaban kasa zuwa Kudu.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna cewa akwai yiwuwar Goodluck Jonathan da Peter su dawo PDP don yin takara a 2027.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ta tafka kuskure dangane da Atiku Abubakar a lokacin zaben 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari