Siyasar Najeriya
Babbar kotun jihar Oyo ta amince da sahihancin babban gangamin da PDP ta gudanar a Ibadan, inda aka zabi sabon kwamitin gudanarwa karkashin Tanimu Turaki.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Shugaban hukumar zabe ta kasa INEC, Farfesa Attahiru Jega ya bayyana babbar matsalar da ke kawo cikas ga zaben Najeriya.
Bola Tinubu ya bukaci masu yakin neman zabensa su bayyana nasarorin gyare-gyaren gwamnatinsa, yayin da shugabannin APC ke goyon bayan sauyi da kasar Najeriya.
Jagoran jam'iyyar NNPP a Najeriya Buba Galadima ya ce mutanen Rabiu Kwankwaso sun hada kai da sauran 'yan adawa ne domin an shirya musu makarkashiya a 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa ya yi nadamar rawar da ya taka wajen kafa jam'iyyar APC a shekarar 2014.
Fadar shugaban kasa ta taso 'yan adawa a gaba kan sukar da suke yi wa dokar zabe ta shekarar 2026. Ta bayyana cewa abubuwan da suke fadi ba daidai ba ne.
Hukumar zabe ta INEC ta fitar da sabon jadawalin zabukan 2027, tare da sauya ranakun zaben shugaban kasa zuwa 16 ga Janairu bisa tanadin Dokar Zabe 2026.
Manyan jagororin jam'iyyun hamayya a Najeriya sun bukaci Majalisar tarayya ta fara shirin sake gyara dokar zabe ta 2026, sun ce ba au yarda da wanda aka yi ba.
Kungiyar Kwankwasiyya ta fito ta yi zarge-zarge kan gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf. Ta ce ana cin zarafin 'yan adawa.
Siyasar Najeriya
Samu kari