Siyasar Najeriya
Mambobin kungiyar Next Level Consolidation Forum, wata kungiyar masoya Tinubu, sun bayyana cewa dan takaran kujeran shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Tinubu.
Jaridar Punch ta ruwaito cewa masoyan na Tinubu sun yi wannan aikin ne a gaban Daraktan Likitoci, Dokta Lasisi Muyideen da wasu manyan ma’aikatan asibitin.
Jigon jam'iyyar APC kuma tsohon ministan sadarwa,Adebayo Shittu, yace 'dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu ba shi da matsalar rashin lafiya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, yace Sanata Rabiu Musa ya ci amanarsa da mabiyansa inda yace wannan ne dalilin da yasa ya sauya jam'iyya.
Yayin ya rage saura 'yan makonni a fara yakin neman zaɓe, jam'iyyar APC mai mulki ta yi rashin babban jigonta a jihar Ogun, ya tattara masoya sun koma PDP.
An ce ya bayyana hakan ne a cikin wata wasika da ya aikewa shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Iyorchia Ayu, a ranar Alhamis 1 ga watan Satumban wannan shekarar.
Ikwerre, Rivers - Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, a ranar Alhamis, ya mayar da raddi da shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, Iyorchia Ayu.
Chief Olabode George, jigo a babbar jam'iyyar hamayya ta kasa PDP ya ce ya zama tilas shugaban PDP, Dakta Ayu, ya bar ofishin ciyaman kamin fara kamfen 2023
Tsohon shugaban kasar Najeriya Dakta Goodluck Jonathan ya ce ba zai goyi bayan kowa ba a babban zaben shekarar 2023, Premium Times ta rahoto. Tsohon shugaban ka
Siyasar Najeriya
Samu kari