Siyasar Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya kai ziyarar ta'aziyya ga Sanata Orji Kalu, ya rarrashe sa kan rashin matarsa Ifeoma, sun sa labule.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce har yanzun shagalin murna su ke, suna rokon yan Najeriya su kara hakuri kan raba mukaman majalisa.
Sanata Uzor Orji Kalu ya ziyarci zaɓaɓben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a birnin Abuja. Tattaunawar su ba ta rasa dangantaka da kujerar majalisa
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya tabbatar da cewa zababben shugaban kasa, Bola Tinubu zai kai ziyara Patakwal ta kwana biyu don kaddamar da ayyuka biyu
Mai magana da yawun tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, watau Daniel Bwala, ya faɗi wasu kalamai game da Bola Tinubu da shugaba Buhari.
Fitaccen ɗan kasuwa kuma Attajiri mai lamba ɗaya a jerin masu kuɗin nahiyar Afirka, Alhaji Aliko Ɗangote, ya zuyarci shugaban kasa mai jiran gado, Bola Tinubu.
Wani bidiyo ya nuna lokacin da Bola Ahmad Tinubu ke shiga gidan gwamnati a Najeriya don fara aikin da ya wajaba akansu na mulkin Najeriya daidai da tsarin doka.
Dan takarar shugaban kasa na PDP ya bayyana kadan daga abin da ya gani game da Bola Ahmad Tinubu da kuma yadda ya kasance mutum abin zargi kan lamuransa duka.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2023 ya mayar da martani da Bola Tinubu, zababben shugaban kasa kan kiransa wanda ya saba fadi zabe.
Siyasar Najeriya
Samu kari