Siyasar Najeriya
Kotun daukaka kara ta soke umarnin da babbar kotun jihar Rivers ta yi na hana 'yan majalisar ta suka PDP zuwa APC ayyana kansu a matsayin 'yan majalisar jihar.
Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya ce kwata-kwata bai bukatar kasancewa mataimakin Atiku Abubakar a zaben 2027 da ke tafe kamar yadda ake yadawa
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya bayar da umarnin dakatar da babban mai taimaka masa na musamman kan harkokin kungiyoyin fararen hula, Emmanuel Adebisi.
Matasan kungiyar APC Youth Alliance sun yi martani ga Sanata Kabiru Marafa bayan kirkiro tsagin jam'iyyar APC a jihar Zamfara. Sun ce ba zai yi tasiri ba.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya zargi wasu yan siyasa a Arewa da kokarin juya baya ga shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben shekarar 2027.
Alhaji Muhammad Abubakar Sa'ad III, sarkin Musulmi da ke Sokoto, ya bayyana cewa ya shirya tsaf domin bin duk wata doka da gwamnatin jihar Sokoto za ta gindaya.
Ɗan majalisa Cyril Hart ya zargi mataimakin kakakin majalisar wakilai, Benjamin Kalu da ware su sabbin zuwa majalisa a duk lokacin da ake muhawara kan wasu lamurra.
Shugaban majalisar dokokin jihar Imo, Chike Olemgbe ya sanar da dakatar da ƴan majalisa 4 bisa zarginsu da kulla yadda za su tunuke shi daga mukaminsa.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Adolphus Wabara ya bayyana cewa an turo masa kudi N250m domin ya amince da tarace da Olusegun Onasanjo ya nema a 2006.
Siyasar Najeriya
Samu kari