Siyasar Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban PDP na ƙasa, Cif Bode George ya roƙi Atiku Abubakarz ya hakura da burin zama shugaban kasa, ya koma gefe a zaben 2027.
Injiniya Faozey Nurudeen, wanda ya yi takarar sanata a inuwar Accord Party a zaben 2023, ya bar jam'iyyar, ya ce nan ba da jimawa ba zai sanar da mataki na gaba.
Wata kungiyar matasa 'yan asalin Legas sun bukaci Seyi, dan Shugaba Bola Tinubu da ya cire tunanin zaman gwamnan jihar Legas a 2027 domin ba za su bari ba.
Shugaban marasa rinjaye a majalisar dattawa, Sanata Abba Moro ya ce babu abin da ya zame wa PDP alaƙallkai kamar rigingimun cikin gida kuma komai zai wuce.
Jam'iyyar LP ta ce ta dauko hanyar kwace mulkin Najeriya a hannun Bola Tinubu a zaben mai zuwa na 2027. LP ta ce sai ta shiga Aso Villa za ta huta a 2027.
Muƙaddashin shugaban PDP na ƙasa, Umar Damagum ya musanta zargin cewa ya gana da shugabannin PDP na jihohi ne da wata manufa, ya ce daman sun saba irin wannan taron
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Ogun a inuwar PDP, Segun Sowunmi ya ce shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ne ya jefa jam'iyyar a cikin halin da take ciki.
Kwamitin gudanarwa NWC na PDP ta kasa ya yi watsi da yunkurin wasu na dakatar da shugaban jam'iyyar na Kuros Riba,Venatius Ikem, ya ce zama daram.
Shugaban PDP na ƙasa, Ambasada Umar Damagum ya kara samun goyon baya yayin da ake shirin taron majalisar zartaswa NEC a makon gobe, 28 ga Nuwamba.
Siyasar Najeriya
Samu kari