Siyasar Najeriya
Dan majalisar jam'iyyar APC daga jihar Zamfara ya ba takwarorinsa 'yan siyasa shawara kan hanyar taimakon mutane. Ya bukaci su daina jira sai lokacin zabe.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi magana kan nasarar da jam'iyyar ta samu a jihar Ondo. Ganduje ya yi hasashen APC za ta dade kan mulki.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce ya kamata a kori shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Mahmood Yakubu da wasu jami'an hukumar.
Hukumar zabe ta ƙasa mai zaman kanta INEC na daf da kammala tattara sakamakon zaɓen gwamnan Ondo daga rumfunan zaɓe a shafinta na yanar gizo-gizo watau IReV.
Rahotanni sun bayyana cewa kasancewar jami'an EFCCa wasu rumfunan zabe bai hana cikin kuri'un mutane ba a zaben da ke gudana a jihar Ondo yau Asabar.
A yau ne ƴan takara 18 daga jam'iyyun siyasa daban daban za su kara a zaben gwamnan jihar Edo, Gwamna Lucky Aiyedatiwa na kokarin a zaɓe shi karon farko.
Jihar Ondo ta shahara a ɓangarori da dama a Najeriya, tana da faɗin kasa daidai gwargwado kuma tana ɗaya daga jihohin da aka fi yin noma, mun kawo wasu abubuwa 7.
Gwamna Ƙucky Aiyedatiwa na jihar Ondo ya kaɗa kuri'a a zaben da ke gudsna yanzu haka, ya yabawa hukumar zabe mai zaman kanta INEC da jami'an tsaro.
Akwai dalilai da dama da za su iya taimakawa PDP a zaben gwamnan jihar Ondo da za a gudanar yau Asabar. Ana hasashen APC mai mulki za ta sha kasa.
Siyasar Najeriya
Samu kari