Siyasar Najeriya
Jam'iyyar PDP ta dauki matakin ladabtarwa kan daya daga cikin 'yan majalisunta na majalisar dokokin jihar Bauchi. Ta dakatar da dan majalisa mai wakiltar Kirfi.
Wani babban jigon jam'iyyar APC a jihar Bauchi, Adamu Bello, ya sauya sheka zuwa PDP. Kusan na APC ya ce jam'iyyar ba ta da manufar kawo ci gaba.
Babban limamin cocin katolikan na Sokoto, Bishop Mathew Kukah ya yi ikirarin cewa 'yan siyasa sun sanya talauci a cikin al'umma yayin da ilimi ya raunana a Arewa.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya jinjinawa Atiku Atiku kan irin gudunmawar da ya bayar wajen ci gaban dimokuradiyyar Najeriya. Atiku ya cika shekaru 78 a duniya.
Gwamna Francis Nwifuru na jihar Ebonyi ya dakatarda kwamishinan lafiya da takwaransa na ma'aikatar harkokin gidaje da raya birane kan zargin rashin ɗa'a.
Sanata daga jihar Abia, Enyinnaya Abaribe ya ce Peter Obi da zai yi rashin adalci da son zuciya ba da shi ya zama shugaban ƙasa a 2024, ya ce Tinubu ɗan son rai ne.
Wasu daga cikin shugabannin PDP na gunduma da ƙananan hukumomi sun yi zanga-zangar nuna adawa da yunkurin maido da shugaban jam'iyyar ɓa Cross River.
Shugaban majalisar dokokin jihar Bauchi, Abubakar Suleiman, ya yi magana kan yiwuwar PDP ta sake dawowa kan madafun ikon kasar nan. Ya ce sai an hada kai.
Bayan da Shugaba Bola Tinubu ya zama shugaban kasar Najeriya na 16, jam'iyyar APC mai mulki ta lashe zabukan gwamnonin jihohi hudu cikin biyar da aka gudanar.
Siyasar Najeriya
Samu kari