Siyasar Najeriya
Bayan kai ruwa rana a zaman ranar Talata, Majalisar dokokin jihar Edo ta dakatar da shugabanni da mataimakansu a kananan hukumomi 18 na jihar kan zargi.
Jam'iyyar NNPP ta rasa dubannin 'yayanta a karamar hukumar Dawakin Kudi, sama da ƴan Kwankwasiyya 2000 sun sauya sheƙa zuwa APC, sun ce sun gaji.
Gwamnan jihar Delta Sheriff Oborevwori ya ce ba za su bi tsare tsaren Bola Tinubu da APC da T Pain masu jefa al'umma a wahala ba. Ya ce Tinubu ya kawo yunwa.
Reno Omokri, tsohon hadimin Goodluck Jonathan ya gargadi yan Arewa game da zaben 2027 da lalata siyasarsu inda ya ce sun fi kwashe shekaru a mulkin Najeriya.
Kungiyar ƴan APC a Arewa ta tsakiya ta bayyana cewa za ta marawa Bola Ahmed Tibubu baya a babban zaɓen 2027 mai zuwa, ta ce ta gamsu da salon mulkinsa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin manyan sakatarori takwas da za su cike gurbin wasu jihohi da shiryya, Onanuga ya jero sunayensu.
Tsohon ministan harkokin matasa da wasanni, Barista Solomon Dalung ya ce gwamnatin Buhari ts yaudar ƴan Najeriya kuma ta ci amanarsu na shekaru takwas.
Kotun koli a ranar Litinin, 16 ga watan Disamba 2024, ta yi watsi da karar Ambrose Owuru na neman tsige Bola Ahmed Tinubu daga kujerar shugaban Najeriya.
Tsohon ministan wasanni, Bolaji Abdullahi, ya yanke shawarar yin murabus daga jam'iyyar PDP mai adawa. Bolaji ya ce ya yi hakan ne bayan ya kammala tunani.
Siyasar Najeriya
Samu kari