Siyasar Najeriya
Babbar kotun jihar Edo mai zama a Benin City ta maido da ciyamomi da mataiamkansu da majalisa ta dakatar, ta ce a bari sai ta yanke hukunci kan karar da ake gabanta.
Babbar kotun Ribas mai zama a Fatakwal ta soke tarukan jam'iyyar APC da aka yi a baya-bayan nan, ta ce jam'iyyar ta raina kotu saboda take umarnin da ta bayar.
Gwamnan Bayelsa, Douye Diri ya bayyana yadda tafiyar siyasarsa ta kasance ƙarƙashin Goodluck Jonathan inda ya ce matakin tsohon shugaban ya zama alheri gare shi.
Yar majalisar wakilan tarayya kuma ɗiyar tsohon gwamnan jihar Delta, Ibori-Suenu ta ce kwanan PDP ya kare a mazaɓarta, za ta jagoranci birne ta a kogi.
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkikin fasahar sadarwa, Tokoni Peter Igoin, ya roki tsohon ɗan takarar gwamnan Bayelsa ya shigo jam'iyyar APC.
Gwamnatin Bola Tinubu ta kalubalanci Majalisar dokokin jihar Edo kan dakatar da shugabannin kananan hukumomi guda 18 da mataimakansu a ranar Talata.
Masu ruwa da tsakin PDP a shiyyar Arewa ta Tsakiya sun jaddada cewa suna nan a kan bakarsu ta samar da wanda zai maye gurbin shugaban jam'iyya, Damagum.
Wani jigon APC a Kano, Ibrahim Ɗan'azumi Gwarzo, ya bayyana cewa kasuwar jam'iyyar APC zuwa gidajen siyasa daban-daban ba wani abin damuwa ba ne.
A shekarar 2024 mata da dama sun taka rawar gani a fannoni daban-daban. Mun tattaro muku wadanda suka taka rawar a zo a gani a fannin siyasan Najeriya.
Siyasar Najeriya
Samu kari