Siyasar Najeriya
Shugabar ƙaramar hukumar Egor s jihar Edo ta yi watsi da matakin wasu kansiloli na sauke ta daga kan kujerar mulki, ta ce hakan ya saɓawa kundin tsarin mulki.
Akwai 'yan siyasa da yawa da suka sauya-sheka a shekarar bana mai shirin karewa. Ficewar wasu jiga-jigai ya fi batawa jam'iyyun adawa rai musammanin ana hangen 2027.
Gwamnan Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum.ya halarci taron kaddamar da littafin da aka rubuta domin karrama Gwamnan Kebbi, Nasir Idris Kauran Gwandu.
Ministan babban birnin Abuja, Nyesom Wike ya ce zai sake marawa Bola Tinubu baya a zaben shugaban kasa na 2027 idan ta kama, ya ce bai yi nadama ba.
Wata kotu a Rivers ta sauke shugannin APC da ke yi wa bangaren Abdullahi Ganduje biyayya bayan sun shirya zabe ba bisa ka'ida ba, an zargi Ganduje da rashin gaskiya
INEC na shirin lalata katunan zaɓe da ba a riga da an karɓa ba, inda za ta maye gurbinsu da fasahar BVAS don sauƙaƙe tantance masu zaɓe da tabbatar da ingancin zaɓe
Jigo a siyasar Kudancin Najeriya, Doyin Okuoe ya ce bai kamata wani dan Arewa kamar Atiku Abubakar ya karbi mulki a hannun shugaba Bola Tinubu ba a 2027.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya taya Dr. Abdullahi Umar Ganduje murnar cika shekaru 75 inda ya yaba masa kan gudunmawar da ya bayar ga ci gaban ƙasa.
Duk da rigingimun cikin gida da suka dabaibaye jam'iyyar PDP, Amofin Beulah Adeoye ya karɓo katinsa na zama cikakken ɗan jam'iyya a jihar Oyo ranar Litinin.
Siyasar Najeriya
Samu kari