Siyasar Najeriya
Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na PDP ya tabo batun zaben 2027. Kwamitin ya bayyana cewa PDP za ta samar da gwamnoni masu yawa a shekarar 2027.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya nuna rashin jin daɗinsa kan yadda wasu jagorori ke tsoma kansu wajen fitar da 'yan takara a Arewa.
Yayin da rikicin gwamnatin Edo da shugabannin ƙananan hukumomi ke ƙara tsananta, ciyamomi 2 da ƴan majalisarsu watau Kansiloli 13 sun fice daga PDP zuwa APC.
Kungiyar matasa da ke goyon bayan Atiku Abubakar watau NYFA ta caccaki Rabiu Kwankwaso kan kalaman da ya yi kan tsohon mataimakin shugaban ƙasar.
Kungiyar APC a shiyyar Arewa ta Tsakiya ta maida martani ga shugaban NNPP na Kano, Hashimi Dongurawa wanda ya ce Bola Tinubu ba zai kai labari ba a 2027.
Gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa ba zai ci gaba da jure wulakancin da ake masa daga ɓangaren Nyesom Wike ba inda ya ce ya gama hakuri kan haka.
Dattawan jihar Rivers sun ja kunnen Wike inda suka ce ya tabo stuliyar dodo tun da ya tabo tsohon gwamnan jihar Peter Odili. Sun bukaci Wike ya ba Odili hakuri.
Gwamnan jihar Bauchi ya ce rasuwar da aka masa ta Hauwa Duguri ce ta hana shi zuwa gaisuwar sabuwar shekara gidan Bola Tinubu a 2025 ba sabanin haraji ba.
Jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa cikin sauki za ta kayar da Bola Tinubu a 2027 a zabi Rabi'u Kwankwaso saboda tsare tsaren masu wahala da ya kawo Najeriya.
Siyasar Najeriya
Samu kari