Siyasar Najeriya
Kungiyar ƴan fansho ta jihar Taraba ta bayyana cewa Gwamna Agbu Kefas zai inganta walwalarsu idan ya koma zango na biyu, ta ce ƴaƴanta suna tare da shi.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya ce gwamnonin APC ba za su iya yin komai don taimakon tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ba a lokacin.
Mukaddashin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Umar Iliya Damagum ya ja kunnen masu amfani da kafafen sada zumunta kan yada labaran karya a kan PDP.
Manyan 'yan siyasa a Najeriya sun fara shiri domin tunkarar zaben 2027 mai zuwa. Ibrahim Shekarau da Salihu Lukman sun fara shirin tunkarar Tinubu a 2027
Tsohon shugaban karamar hukumar kwaryar birnin Abuja watau AMAC, Prince Nicholas Ukachukwu ya sauya sheka zuwa APC tare da shiga takarar gwamnan Anambra.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP a jihar Abia, Sanata Emma Nwaka, ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC. Sauya shekarsa na zuwa ne bayan ya yi murabus daga PDP.
Solomon Dalung ya ce wasu 'yan-ba-ni-na-iya masu hadari sun keware Bola Tinubu kamar yadda suka kewaye Buhari suka hana ruwa gudu suka killace shugaban kasa.
Gwamnan jihar Delta, Oborevwori ya musanta jita-jitar barin PDP, ya ce zai ci gaba da aiki zama a PDP dom amfanin al'ummar jiharsa da cika alkawuran da ya dauka.
Jigo a siyasar jihar Kano karkashin APC, Murtala Sule Garo ya fara kokarin ganin an samu hadin kai a tsakanin Rabi'u Kwankwso, Abdullahi Ganduje, Ibrahim Shekarau
Siyasar Najeriya
Samu kari