Siyasar Najeriya
Kungiyar shugabannin jam'iyyar APC na jihohi 37 sun tabbatar da cewa suna tare da Dakta Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugaban jam'iyya na ƙasa.
Hon Emeka Ihedioha, tsohon mataimakin kakakin majalisar wakilai, ya bayyana murabus dinsa daga jam’iyyar PDP bayan kwashe shekaru yana tare da ita.
Kotun zaɓe ta kammala zaman sauraron hujjojin kowane ɓangare a karar da ɗan takarar APC ya ƙalubalanci nasarar Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa.
Mun kawo sunayen Ireti Kingibe da sauran matan da suka doke maza, suka lashe kujerar Sanata a zaben 2023. Jam’iyyar LP ta samu kuri’u 202, 175 a zaben Abuja.
Masu ruwa da tsakin APC a shiyyar Arewa ta Tsakiya sun fara neman a dawo da kujerar shugaban jam'iyyar APC na kasa zuwa yankinsu, sun yarda a dakatar da Ganduje.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya kai ziyara ta musamman ga dakataccen sanatan Bauchi ta Tsakiya, Abdul Ningi ranar Litinin.
Alkalin babbar kotun jihar Kano, Usman Mallam Na'abba ya warware wani hukunci da kotun da ta yi a baya na dakatar da Abdullahi Ganduje daga jam'iyyar APC.
Gwamnan Ribas ya kuma fuskantar sabuwar matsala bayan da majalisar jihar ta bijirewa umarnin babbar kotuna jihar tare da rattaba hannu kan dokar kananan hukumomi.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta bukaci jama'a su yi watsi da batun dakatarwar da aka sake yi wa Dakta Abdullahi Umar Ganduje daga jam'iyyar.
Siyasar Najeriya
Samu kari