Siyasar Najeriya
Rikici ya kara tsananta a PDP yayin da 'yan kwamitin ayyuka na jam'iyyar suka ki amincewa da nadin lauyan da zai kare jam'iyyar a kotun koli, wanda Damagum ya zaba.
Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin jihar Legas, Mudashiru Obasa, ya bayyana dalilin da ya sa yake fuskantar matsaloli inda ya ce neman kujerar gwamna ba matsala ba ne.
Dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya sanar da shirye-shirye na yin ritaya a matsayin malami a cikin Onitsha, da nufin zama abin koyi da inganta darajar ilimi.
Kungiyoyin matasan Neja Delta sun bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu nasara cikin sauki a 2027. Kungiyoyi sama da 20 ne suka fadi haka.
Dele Momodu ya bayyana cewa zabukan fitar da gwani da kuma katsalandan da APV ke yi wa ƴan adawa ne suka hana jam'iyyar PDP zaman lafiya tun asali.
Mataiamakan shugabannin PDP na ƙass sun ce suna tare da Ambasada Umar Damagum kuma ba zai bar shugabancin jam'iyya ba sai wa'adi ya kare a karshen 2025.
Karamin ministan albarkatun man fetur, Ekperikpo Ekpo ya musanta zargin cewa ya haɗa hannu da Gwamna Umo Eno domin yaƙar shirin tazarcen shugaba Tinubu a 2027.
Tsohon sakataren kwamitin yakin neman zaben gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe, Adamu Modibbo ya tattara komatsansa ya fice daga jam'iyya mai mulki.
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan 'Quranic Festival', Sheikh Adam Muhammad Albaniy Gombe ya yi kira ga al’umma su rika nuna adalci a duk wani batu da ya tashi.
Siyasar Najeriya
Samu kari