Siyasar Najeriya
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi magana kan barazanar da ke tunkarar dimokuradiyyar Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ba da shawarar yadda za a inganta dimukraɗiyya inda ya caccaki yan siyasa game da sauya sheka zuwa wasu jam'iyyu.
Hadin shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci Nasir El-Rufa'i ya ji tsoron Allah kan sukar gwamnatin Tinubu. Ya ce kar ya rusa gwamnatin da aka kafa tare da shi.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa dole a hada kai ceto eNajeriya. Ya yi kaca kaca da APC, ya bayyana makircin da ake kullawa a 2027.
Ministan harkokim kai, Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa ma'aikatarsa ba za ta bari wasu ƴan siyasa su ɓata shirin rabon tallafin rage raɗaɗin da za a yi.
Gwamnann jihar Akwa Ibom ya yi bayani kan abubuwan da ake yaɗawa a jigar a ƴan kwanakin nan, ya ce zai miƙa kansa ga hukumar EFCC idan bukatar hakan ta taso.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Mista Peter Obi duk wata haɗaka da za a haɗa matukar ba za a tattauna batun ceto Najeriya ba, to kada ma a sanya shi a ciki.
Jam'iyyar APC reshen jihar Osun ta yi martani bayan kungiyar Omoluabi wacce ke biyayya ga tsohon gwamnan jihar, Rauf Aregbesola. Ta ce ko kadan ba ta damu ba.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya yi tuntuɓen harshe da yake jawabi a wurin kaddamar da kamfen APC a zaɓen kananan hukumomin da za a yi a Fabrairu.
Siyasar Najeriya
Samu kari