Siyasar Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Osun kuma dattijon ƙasa, Pa Bisi Akande ya bayyana cewa Bola Tinubu ya gaya masa rashin lafiyar da ke masa ciwo kafin zaɓen 2023.
Gwamnonin PDP karkashin Sanata Bala Muhammad sun kira taron gaggaya a jihar Delta kan rikicin PDP. Za a yi taron ne bayan an ba hamata iska a taron PDP.
Shugaban majalissr amintattun PDP watau BoT, Sanata Adolphus Wabara ya jaddada buƙatar shirya taron NEC kamar yadda aka tsara domin warware rigingimu.
Tsohon gwmanan jihar Osun, Bisi Akande ya bayyana rawar da ya taka wajen shawo kan Bola Ahmed Tinubu ya amince da nemi zama shugaban ƙasa a zaɓen 2023.
Bayan ficewar tsohon gwamnan Osun, Rauf Aregbesola daga APC, Jam’iyyar NNPP a jihar ta bayyana shirinta na karɓarsa zuwa gare ta domin ci gaban jihar.
Rahama Sadau ta rubuta "Salaam" a Facebook, wanda ya jawo mutane sama da 2,200 suka yi martani/ An nemi ta fito takarar shugabar kasa saboda shahararta.
Dakarun sojoji, ƴan sanda da wasu jami'an tsaro sun kai ɗauki babbar hedkwatar PDP ta kasa da ke Abuja bayan rigima ta ɓarke a taron Majalissr amintattau BoT.
Sanata Samuel Anyanwu da Sunday Ude-Okoye sun yi 'yar arangama kan kujerar sakataren PDP na ƙasa a wurin taron ƴan majalisar amintattu watau BoT.
Dogara ya ce Bala Mohammed ya samu tallafin kudi daga hannun Wike a 2018, amma yanzu yana cin amanarsa. Tsohon shugaban majalisar ya fadi abin da ya faru.
Siyasar Najeriya
Samu kari