Siyasar Najeriya
Kwamitin zartaswa na PDP a gundumar Ogudu Okwor, ƙaramar hukumar Onitcha ya dakatar da mataimakin shugaban jam'iyya na ƙasa shiyyar Kudu maso Gabas.
Lamarin zaben kananan hukumomi a Ribas ya dauki sabon salo, inda Gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara ya ce zai iya rasa ransa da ya bari a yi na daidai ba.
Tsohon shugaban APC ya ce sun yi magudin zabe a jihar Rivers. Tsohon shugaban jam'iyyar ya ce ya fadi haka ne domin hana mutane magudin zabe a halin yanzu.
Wasu dandazon matasa sun maida ƴan sandan da aka tura ofishin hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Ribas yayin da ake shirin zaɓen kananan hukumomi.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran NNPP, Rabiu Kwankwaso ya magantu kan amincewa da tayin zama mataimakin Peter Obi inda ya ce dole akwai sharuda.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya karbi tulin yan APC zuwa NNPP a jihar Kano. Kwankwaso ya ce yan APC makiya talaka ne kuma ya ce ba za su canza hali ba.
Rundunar ƴan sandan jihar Ribas ta bayyana cewa ba za ta shiga harkokin zaɓen kananan hukumomin da za a yi ranar Asabar ba, ta ce za ta yiwa umarnin kotu biyayya.
Dattijon Arewa Dakta Usman Bugaje ya ce shugaban kasa Bola Tinubu yana magana kamar bai san me ke faruwa na wahalar rayuwa a fadin Najeriya ba a halin yanzu.
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa, Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa 'yan najeriya sun gaji da jam'iyyar APC a kasar. Kwankwaso ya ce za a sauya APC..
Siyasar Najeriya
Samu kari