Siyasar Najeriya
Tsohon mataimakin shugaba APC na Arewa maso Y?amma, Salihu Lukman ya ce kayar da Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027 zai zama abin wahala ga 'yan siyasar adawa.
Jam'iyyar APC ta yi magana kan shirin hadakar Sanata Rabiu Kwankwaso da Peter Obi inda ta ce babu wani abin tsoro a gare ta saboda dukansu yan son rai ne.
Karamar jam'iyya ta APP ta lashe zabe a kananan hukumomin Rivers yayin da PDP da APC suka fadi. Rikicin Fubara da Wike na cikin abubuwan da suka jawo nasarar APP.
Ana zargin cewa wasu bata gari sun cinnawa sakatariyar karamar hukumar Eleme wuta awanni bayan rantsar da sababbin ciyamomin kananan hukumomin Ribas.
Jam'iyyar LP ta nuna amincewa da Rabi'u Musa Kwankwaso ya zamo mataimakin Peter Obi a zaben 2027. LP ta ce Peter Obi ya samu kuri'u sama da Kwankwaso a 2023
Shugaban kasa Bola Tinubu na shirin yin wani gagarumin sauyi a majalisar ministocin kasar nan inda zai bayyana jerin sunayen ministocin da sababbin ministoci.
Fitaccen dan gwagwarmaya a yankin Neja Delta, Asari Dokubo ya gargadi rundunar sojoji da yan sanda a jihar Rivers bayan ganin jirgi na shawagi a saman gidansa.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana matsayarsa kan zaben 2027 da wasu ke ta shirye-shirye domin neman takara inda ya ce a yanzu ya himmatu wurin inganta Najeriya.
Babbar kotun tarayya mai zama a Kano ta sanya ranar 11 ga watan Oktoba, 2024 domin fara sauraro karar jam'iyyar APC da ta nemi hana zaɓen kananan hukumomi.
Siyasar Najeriya
Samu kari