Siyasar Najeriya
Wata kungiya ta magoya bayan Dr. Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana Ibrahim Ɗan'azumi Gwarzo a matsayin ɗan takararta na shugabancin APC reshen jihar Kano.
Sanata Rufai Hanga mai wakiltar Kano ta Tsakiya a majalisar dattawa ya ce naɗin Yusuf Abdullahi Ata tankar barazana cee gare shi saboda mazaɓarsu ɗaya.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I. Jibrin ya yi ikirarin cewa APC za ta karɓe Kano a babban zaɓe mai zuwa, ya faɗi haka ne a zauren majalisa.
Majalisar dattawa ta fara shirin tantance mutum 7 da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa a matsayin sababbin ministoci bayan ya yi garambawul.
Fadar shugaban ƙasa ta musanta raɗe-raɗen cewa shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kane-kane da kujerar ministan man fetur, Onanuga ya faɗi gaskiya.
A ranar Laraba Bola Tinubu ya tabbatar da korar ministoci 5 daga aiki tare da naɗa wasu sababbi, ya masu fatan alheri a duk lamurran da suka tasa a gaba.
Sahugaban PDP ya ce wahalhalun da 'yan Najeriya ke ciki na da nasaba da rashin kwarewa da halin ko in kula na shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na Najeriya.
Wani babban kusa a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ya bukaci 'yan Arewa da su marawa Shugaba Bola Tinubu da Kashim Shettima baya a zaben 2027.
Shugaban cocin INRI, Primate Elijah Ayodele ya soki garambawul da Shugaba Tinubu ya yi a majalisar ministocin kasar nan, inda ya ce ba wadanda ya kamata aka kora ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari