Siyasar Najeriya
Shugaban cocin INRI spiritual international church, Primate Elijah Babatunde Ayodele, ya ba su Atiku Abubakar hanyar kayar da Bola Tinubu a zaben 2027.
Sanata Monday Okpebholo tare da abokin takararsa Dennis Idahosa sun karɓi rantsuwar kama aiki a matsayin gwamnan jihar Edo da mataimakinsa yau Talata
Atiku Abubakar ya ce ba ya hassada ga Bola Tinubu mai saka al'umma a wahalar rayuwa. Atiku ya ce Tinubu bai tanadi komai ga yan Najeriya ba ya fara mulki.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmes Tinubu ya yi kira da jagororin APC reshen jihar Oyo su haɗa kai, su kwace mulkin jihar a zaben 2027 saboda tana da muhimmanci.
Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam'iyyar NNPP ya caccaki tsohon gwamnan Kano kuma dan takarar shugaban kasa, Rabiu Musa Kwankwaso kan ziyartar gwamnan Abia.
Gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara ya magantu kan rigimar siyasar da ke faruwa a jihar tun farkon hawansa mulki musamman da mai gidansa, Nyesom Wike.
Yunusa Tanko, shugaban kungiyar 'Obidient' ya tabbatar da cewa Peter Obi zai iya zama shugaban kasa a 2027, yana mai cewa magudi ne ya hana Obi nasara a 2023.
Rikicin siyasa ya kara tsami da Gwamna mai jiran gado, Sanata Monday Okpebholo ya yi zargin cewa ana neman Gwamna Godwin Obaseki an rasa a jihar.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Atiku Abubakar ya fadi wanda ya yi kokarin sulhunta shi da Olusegun Obasanjo a lokacin mulkinsu a Najeriya.
Siyasar Najeriya
Samu kari