Siyasar Najeriya
Mai martaba sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu-Gmabari ya bukaci ƴan siyasa su zama mutane masu faɗin gaskiya komai ɗacinta, sun daina yi wa mutane ƙarya.
Kungiyar IYC ta duniya ta kalubalanci shugaban riko na jihar Ribas bayan ya sanar da dakatar da jami'an gwamnati da gwamna Siminalayi Fubara ya nada.
Tsofaffin ƴan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar PRP sun bi sahun tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, sun koma SDP domin ceto Najeriya.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya yi magana kan rahotannin da ke cewa ya zabi wanda zai gaje shi a matsayin gwamna a zaben shekarar 2027.
Shugaban mata ta jam'iyyar APC a jihar Kaduna, Maryam Suleiman ta caccaki tsohon gwamnan jihar, Nasir Ahmad El-Rufai kan matakin da ya dauka na komawa SDP.
Jam'iyyar APC mai mulki ta fara fuskantar matsaloli a cikin gida kan zaɓen ƴan takarar ciyaman da kansiloli a zaɓdn kananan hukumomin da za a yi a jihar Neja.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi magana kan dalilin da ya sanya bai dauki Nyesom Wike a matsayin abokin takararsa a zaben 2023.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana matsayarsa kan sake neman kujerar shugaban kasa a babban zaben shekarar 2027.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa mahar da ƴan adawa za su haɗa za ta fitar da mutum ɗaya da zai gwabza da Tinubu.
Siyasar Najeriya
Samu kari