Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, ya yi magana kan shirin da 'yan adawa suke yi na yin hadaka domin kawar da Bola Tinubu da APC a zaben shekarar 2027.
Shugaban jam’iyyar APC ta Najeriya, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa jam’iyyar na ƙoƙarin samun ƙarin jihohi fiye da guda 21 da a yanzu take da su.
Wani babban kusa a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Abayomi Mumuni, ya bayyana cewa jam'iyyun adawa b asu shirya kayar da Shugaba Bola Tinubu ba a 2027.
Jam'iyyar PDP a jihar Ondo ta ki amincewa da bukatar din yin murabus da sakatarem yada labaranta ya gabatar. Ta bayyana cewa ko.kadan ba za ta amince da hakan ba.
Sanata Muhammad Ali Ndume ya bayyana cewa ba shi da shirin sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa SDP, ya ce masu shirin hakan ba su sami abin da suke so bane.
Dan takarar shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya jagoranci tawagar manyan ‘yan adawa irin su Nasir El-Rufai wajen kai wa tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ziyara.
Sanata Muhammad Ali Ndume ya ce shirin haɗakar ƴan adawa abin damuwa ne ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu kuma bai kamata ya yi sakaci da su ba.
Sanata Muhammad Ali Ndume ya bayyana cewa ziyarar da mutane ke kai wa taohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ba sabon abu ba ne saboda ya zama uban ƙasa.
Sanatan Borno ta Kudu, Sanata Ali Ndume ya ce Bola Tinubu ya kamata ya shiga damuwa idan tsohon shugaban kasa Buhari bai goyi bayansa ba musamman a zabe.
Siyasar Najeriya
Samu kari