Siyasar Najeriya
Dele Momodu ya ce kalubalantar Tinubu da Wike a 2027 tamkar gasar cin kofin duniya ce. Ya kuma soki gwamnonin PDP kan kin shiga kawancen hamayya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya dage cewa dole ne a hada kai don a karbe mulki daga Bola Tinubu a zaben shekarar 2027.
Taron jam'iyyar APC a Legas ya rikide zuwa rikici yayin da mambobi suka fusata kan kakaba dan takarar shugaban Ojokoro daga Agege, lamarin da suka ce ba su yarda ba.
Gwamnatin Binuwai ta kare kanta bayan tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya zarge ta da hana shi kai ziyarar jin kai sansanin 'yan gudun hijira da ke jihar.
Jigon PDP kuma mamba a kwamitin amintattu (BoT), Bode George ya bayyana cewa ba zai yiwu a sake ba Atiku Abubakar takara ba a 2027 saboda ya saɓa doka.
Sanata Ned Nwoko ya ce APC a ƙarƙashin Tinubu za ta ƙirƙiri Jihar Anioma, maganar da Ganduje ya gasgata yana mai cewa shugaban kasa ya goyi bayan kudurin.
Gwamnonin jam'iyyar adawa ta PDP sun bayyana cewa ba su da shirin shiga hadakar jam'iyyun adawa domin tunkarar babban zaben shekarar 2027 da ke tafe.
Daruruwan 'yan jam'iyyar PDP sun sauya sheka zuwa LP a Abia, bisa jagorancin Hon. Ojo, wanda ya ce PDP ta mutu murus a jihar. LP ta ce yanzu ta kara samun karfi.
Shugabannin APC da NNPP a mazabar Kargi a karamar hukumar Kubau sun koma jam'iyyar SDP. Ana ganin hakan na cikin tasirin Nasir El-Rufa'i a jihar Kaduna.
Siyasar Najeriya
Samu kari