Siyasar Najeriya
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya bayyana cewa a watan Janairu, 2026 sanar da ɗan takarar da yake goyon bayan ya gaji kujerarsa a babban zaben 2027.
'Yan siyasar Arewa sun bukaci Akpabio ya yi murabus daga shugaban majalisar dattawa bayan Sanata Natasha ta zarge shi da yunkurin yin lalata da ita.
Mudashiru Obasa ya koma matsayin kakakin majalisar Legas bayan murabus din Mojisola Meranda, lamarin da ake ganin zai iya kawo karshen rikicin siyasa a majalisar.
Shugaban majalisar dattawa, Godwill Akpabio ya sha alwashin shirya gangami na musamman domin tarbar Gwamna Otti idan ya amince zai ka jam'iyyar APC.
Rt. Hon. Mojisola Meranda ta yi murabus daga mukaminta na kakakin majalisar jihar Legas, yayin da rikicin shugabanci ke ci gaba da addabar majalisar.
Charles Udeogaranya ya ce littafin Babangida ya share hanya ga samar da shugaban ƙasa daga kabilar Ibo a 2027. Ya nemi APC, PDP su tsayar da dan yankin a zaben.
Jami’an tsaro sun mamaye zauren majalisar jihar Legas a ranar Litinin, 3 ga watan Maris. Ana sa ran Meranda za ta yi murabus domin kawo karshen rikicin majalisar.
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Legas ta yi gamo da koma baya bayan dan takararta na gwamna ya fice daga jam'iyyar. Dr Olajide Adeniran ya fadi dalilinsa.
Majalisar dokokin jihar Ribas ta bai wa Gwamna Sim Fubara wa'adin awanni 48 ya sake gabatar da kasafin kuɗin 2025, an ɗauki wannan matakin ne yau Litinin.
Siyasar Najeriya
Samu kari