Siyasar Najeriya
Mai magana da yawun gwamnan Osun, Olawalw Rasheed ya bayyana cewa zuyarar da iyalan Adeleke su kai wa Bola Tinubu ɓa ta da alaƙa da batun komawa APC.
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Adamawa a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar SDP a zaben 2023, Umar Ardo, ya samo mafita ga 'yan hadaka kan shirin kifar da Tinubu a 2027.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce ba zai yi sulhu da FSimi Fubara ba sai an saka 'yan majalisar Ribas. Wike ya ce Fubara kamar da ne da ya juya baya wa ubansa.
Tsohon hadimin shugaba Jonathan Rueben Abati ya gargadi shugaba Bola Tinubu kan hulda da Nyesom Wike. Ya ce Wike zai iya zagi da cin mutuncin Tinubu a gaba.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Kalu ya bayyana cewa babu abin da ya samu a matsayin gwamna na shekara takwas sai kuɗinsa da ya kashe wa al'umma.
Majalisar dokokin jihar Ondo ta yi sauye-sauye don ɗinke eɓaraka a tsakanin shugabanninta, mataimakin kakaki da shugaban marasa rinjaye sun hakura da kujerunsu.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya buƙaci Gwamna Alex Otti ya kauda kansa daga masu tururuwsr komawa APC, ya yi zamansa a jam'iyyar LP.
Sanata Natasha Akpoti ta wanke kanta bayan wata mata ta zarge ta da shirya kifar da Bola Tinubu a 2027. Natasha ta ce bata ce Tinubu na nuna kabilanci ba.
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya bayyana cewa ba zai yanke hukuncin sake tsayawa takara ba har sai ya nemi shawarar Ubangiji kamar yadda ya yi a zaɓen 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari