Siyasar Najeriya
Rikicin shugabancin PDP ya tayar da jijiyoyin wuya bayan fitowar wasiƙar Gwamna Ademola Adeleke da ake zargin ya yi murabus daga jam'iyyar a Osun.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya gana da shugabannin ADC na jihohi bayan shigarsa jam’iyyar, ya nemi masoyansa su yi rajista gabanin 2027.
A labarin nan, za a ji cewa wasu jiga-jigan ADC sun shiga matsala bayan an samu gagarumin sabani a tsakanin masoya Atiku Abubakar da Babachir Lawal.
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya PDP ta mika kokon bararta ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ta bukaci ya ceto adawa a Najeriya daga durkushewa.
Gwamna Adeleke ya bayyana cewa rikicin cikin gida da ke addabar PDP a matakin kasa ne ya sa ya tattara kayansa ya bar jam'iyyar, ya gode da damar da ya samu.
Tsohon babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Lucky Irabor ya bayyana cewa wasu yan siyasa na amfani da matsalar tsaro wajen cimma muradunsu na mulki.
Shigaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gana da gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba da shugaban APC na kasa, Farfesa Nentawe a fadar gwamnati da ke Abuja.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya sake jaddada matsayarsa kan yin takarar shugaban kasa a zaben 2027. Amaechi ya ce bai yin takara don zama mataimaki.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya kai wa shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB ziyara a kurkukun Sakkwato da aka tsare shi.
Siyasar Najeriya
Samu kari