Siyasar Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya gargadi jam'iyyar PDP kan babban taron da ta gudanar a Ibadan. Ya bukaci ta soke zaben da ta yi a taron.
A labarin nan, za a ji yadda manyan adawa na ADC suka fara daukar matakan tunkarar babban zaben 2027 yayin da ake hade kan 'ya'yan jam'iyya kafin lokacin.
Bashir Ahmad, tsohon hadimin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi tir da yunƙurin tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje na yi wa hukumar Hisbah kishiya.
Prince Olagunsoye Oyinlola ya tabbatar da cewa zai yi kokarin jan hankalin Gwamna Ademola Adeleke ya nemi tazarce a zaben Osun 2026 larkashin Accord.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomowhole, ya soki sauya shekar da Atiku Abubakar ya yi zuwa jam'iyyar ADC. Ya ce ba zai iya gyara Najeriya ba.
Rikicin jam'iyyar NNPP na kara kamari tsakanin bangarori biyu masu adaw ada juna, shirin Kwankwaso na shirya babban taro na kasa ya sake tayar da kura.
Jagoran yan adawar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya yanki katin zama cikakken mamba a jam'iyyar hadaka watau ADC a mazabar Jada da ke jihar Adamawa.
A labarin nan, za a ji cewa Sanatan Kaduna ta Kudu, Sanata Sunday Marshall Katung ya bayyana dalilan da suka sa ya ajiye tafiyar jam'iyyar PDP zuwa APC.
A yau Litinin ne ake sa ran Atiku Abubakar zai shiga jam’iyyar ADC a mazabarsa ta Jada da ke Adamawa, bayan jinkiri na watanni. ADC ta bayyana dalilin jinkirin.
Siyasar Najeriya
Samu kari