Siyasar Najeriya
Yayin da ake shirin hadaka domin kwace mulkin Bola Tinubu, tsohon gwamann Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce APC ce ke kulla makirci domin hana hadin gwiwa.
A labarin nan, za a ji tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC, Dumebi Kachikwu, ya yi zargin cewa yan adawa sun shiga ADC ta hannun baragurbin cikinsu.
Tsagin jam'iyyar LP ya bukaci Peter Obi ya fita daga tafiyarsu bayan halartar taron hadakar 'yan adawa a Abuja. LP ta ce ba za ta shiga hadakar 'yan adawa ba.
Yayin da aka ƙaddamar da ADC a matsayin dandalin hadaka a zaben 2027, a baya, tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya raba kafa irin haka a 2019.
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan hadakar 'yan adawa a ADC. Fadar shugaba Tinubu ta caccaki mutanen Buhari da suka hade da Atiku Abubakar da El-Rufa'i.
Mai magana da yawun kungiyar haɗaka, Bolaji Abdullahi ya ce sun zaɓi ADC a matsayin jam'iyyar da za su yi amfani da ita saboda tsarinta da manufofinta.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon dan takarar gwamnan Kano kuma jigo a jam'iyyar PDP, Ibrahim Ali Amin Little ya sanar da ficewa daga cikin jam'iyyar PDP.
Uban jam'iyyar ADC, Ralph Nwosu ya ce David Mark da Rauf Aregbesola suna da kwarewar jagorantar haɗakar ƴan adawa zuwa fadar shugaban kasa a zaben 2027.
Rotimi Amaechi ya ce Najeriya ta lalace, inda ya zargi INEC da jam'iyyar APC (da ya ce 'ya'yanta barayi ne) da shirya murɗe zaɓuka masu zuwa. Ya koma ADC.
Siyasar Najeriya
Samu kari