Siyasar Kano
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce NNPP na tare da talakawan Najeriya. Ya ce yunwa da talauci za su sanya 'yan Najeriya su hankalta a zaben 2027 mai zuwa.
Jagoran NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewayana jin dadi da farin cikin zama a jam'iyyar, kuma shi da mabiyansa ba sa gaggawa a al'amuransu.
Gwamnatin Kano ta fara binciken yadda tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya sayar da katafariyar mahautar nan da Kwankwaso ya gina a jihar.
Kakakin tsohon shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje mai suna Muhammad Garba, ya yi martani ga gwamnatin jihar Kano kan zarge-zargen da ta yi masa.
Gwamnatin Kano ta musanta zargin da ake cewa hadimin gwamna Baba Kabir Yusuf ya karkatar da Naira biliyan 6.5 daga baitulmalin jihar, ta ce sharrin siyasa ne.
Shugaban tsagin NNPP, Agbo Major ya ce Rabiu Kwankwaso da magoya bayansa sun bar jam'iyyar tun bayan rushewar haɗin gwiwa a 2022 inda ya ba su tare da su.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitin da zai sa ido tarw da wayar da kan jama'a kan muhimmancin mallakar katin zabe, yana son a samu 10m.
Magoya bayan tafiyar Kwankwasiyya a Birtaniyya sun gudanar da taro na musamman a Birtaniya. Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne jagoran Kwankwasiyya a duniya.
Gwamnatin Kano ta bullo da shirin yi wa 'yan daba afuwa. Ta bayyana cewa mutanen da za su amfana za a sake dawo da su cikin al'umma bayan an gyara musu tarbiyya.
Siyasar Kano
Samu kari