Siyasar Kano
Tsohon shugaban APC kuma tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa gwamnatin Abba ta gaza shiyasa take nema. Wanda za ta dorawa.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Hukumar Tallace-Tallace da Saka Alamu ta Kano, Kabiru Dakata ya zargi tsohon gwamna Abdullahi Ganduje da yi wa Kano zavin kasa.
Babbar kotun Kano ta dage shari'ar zargin cin hanci da almundahana da ake wa tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Ganduje, matarsa, danss da wasu shida.
Bashir Ahmad, tsohon hadimin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi tir da yunƙurin tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje na yi wa hukumar Hisbah kishiya.
Rikicin jam'iyyar NNPP na kara kamari tsakanin bangarori biyu masu adaw ada juna, shirin Kwankwaso na shirya babban taro na kasa ya sake tayar da kura.
Jagororin jam'iyyar APC sun hadu a Kano sun amince da takarar shugaba Bola Tinubu shi kadai a zaben 2027. Abdullahi Ganduje ne ya jagoranci taron a Kano.
Karamin ministan gidaje, Abdullahi Ata ya mayar da martani ga gargadin APC a Kano, yana cewa maganganunsa ko kusa ba su saba ka'ida da dimokuraɗiyya ba.
Jam'iyyar APC ta gargadi ministan gidaje, Yusuf Ata kan tallata takarar Sanata Barau Jibrin a Kano a 2027. Shugaban APC ya ce za su iya daukar mataki a kansa.
'Yan jam'iyyar NNPP 774 ne suka sauya sheka a jihar Kano suka koma APC a gundumar Rimin Gado. Alhaji Rabiu Bichi ne ya karbe su yayin sauya shekar da suka yi.
Siyasar Kano
Samu kari