Siyasar Kano
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf na shirin gabatar da kasafin kudin 2026, wanda zai kafa tarihin zama na farko da zai lakume akalla Naira tiriliyan 1 a jihohin Arewa.
Dan jam'iyyar APC a jihar Kano, AA Zaura ya ce ba wanda ya ke ba 'yan adawa kudi su sauya sheka zuwa APC. Ya yi magana ne yayin da ake cewa ana sayen 'yan adawa.
'Yan majalisar wakilai na jam'iyyar NNPP sun fito sun yi bayani kan jita-jitar da ke cewa suna shirin sauya sheka daga jam'iyyar zuwa wasu jam'iyyu.
Manyan kusoshin APC da suka hada da shugaban jam'iyyar Nentawe Yilwatda, Abdullahi, Ganduje da Sanata sun halarci sauya shekar 'yan majalisar NNPP zuwa APC.
A labarin nan, za a ji yadda tsofaffin gwamnonin Kano da ke da zafin adawa da juna, Sanata Rabi'u Musa Kwankwasi da Dr. Abdullahi Umar Ganduje sun hadu Abuja.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Kano ta gamu da koma baya bayan wasu daga cikin mambobinta sun fice daga cikinta. Tsofaffin 'yan APC din sun koma NNPP.
Ofishin mataimakin gwamnan Kano ya tabbatar da cewa an kama direba da ake zargi da satar motar Hilux a gidan gwamnatin Kano, ya fara bada hadin kai.
A karon farko tun bayan gudanar da zaɓen 2023 a Kano, Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano da tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje sun hadu a jihar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau murnar cika shekara 70 a duniya, ya tuna gudummuwar da ya bayar.
Siyasar Kano
Samu kari