Siyasar Arewa
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin tarayya ta tsaya kai da fata wajen cewa tana zuba ayyuka a Arewa kamar yadda ta ke yi a sauran sassan kasa.
Mutanen Zaar da ke karamar hukumar Tafawa Balewa a jihar Bauchi sun yi wa shugaba Bola Ahmed Tinubu alkwarin kuri'u a 2027 saboda ba Yakubu Dogara mukami.
Gwamnan Kaduna, Uba Sani ya bayyana muhimmancin malaman addini da na gargajiya da rawar da suke takawa wajen samar da zaman lafiya a fadin Jihar.
Gwamna Uba Sani ya sauya mukaman kwamishinoni biyu mafi muhimmanci a jihar Kaduna, inda ya mika tsaro ga Sule Shuaibu da shari’a ga James Kanyip.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hadakar adawa ta ADC ta bukaci tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i na dawo cikinta a hukumance kafin 2027.
Tsohon Sanata daga jihar Katsina kuma jigo a APC, Abubakar Sadiq Yar’adua yar bar APC mai mulkin Najeriya ya yi murabus daga jam'iyyar bayan shafe shekaru yana bauta
Shugaban ma'aikatan gwamnatin tarayya, Femi Gbajabiamila ya bukaci shugabannin Arewa su mara wa Bola Tinubu baya don wa'adi na biyu a zaben 2027.
Reno Omokri ya roki 'yan Arewa su zabi shugaba Bola Tinubu a 2027 domin cigaba da hadin kan kasa. Omokri ya yi gargadi da rabuwar Najeriya kan rashin adalci.
ADC ta Kogi ta dakatar da dan majalisar wakilai, Hon. Leke Abejide saboda zargin rashin biyayya, kokarin jan mambobinta zuwa APC da kuma raina shugabannin jam’iyyar.
Siyasar Arewa
Samu kari