Siyasar Arewa
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya ce babu wani shugaban kasa da ya tallafa wa gwamnoni kamar yadda shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ke yi a yanzu.
Sakataren gwamnatin tarayya, Sanata George Akume ya bukaci 'yan Arewa da su hakura da maganar takara sai Bola Tinubu ya gama wa'adi na biyu a 2031.
Shugaban gwamnonin Arewa, Muhammadu Inuwa Yahaya ya ce Bola Ahmed Tinubu ya fara cika alkawuran da ya dauka musu kuma za su goyi bayan shi a 2027.
Tsohon mataimakin kakakin APC na ƙasa, Yekini Nabena ya bayyana cewa Kwankwaso na ƙoƙarin tunzura ƴan Arewa ne domin ya ƙara masoya gabanin zaɓen 2027.
Jami'an gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu sun hallara jihar Kaduna domin bayani kan nasarorin shugaban kasar a shekara biyu. Za su fadi ayyukan da aka yi a Arewa.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon sakataren gwamnatin kasar nan, Babachir Lawal ya bayyana cewa gwamnoni da sauran 'yan siyasar Arewa za su gamu da matsala.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin ɗan takarar gwamna a jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Kaduna ya ce akwai tarin matsaloli, saboda haka ya bar jam'iyya.
A labarin nan, za a ji cewa Farfesa T. A Muhammad Baba ya ɗora alhakin taɓarɓarewar yankin Arewa a kan sakaci da barin shugabanni suna abin da suka ga dama.
Sanata Ibrahim Hassan Dankwambo ya bayyana cewa Atiku Abubakar ne jagoran siyasar Arewa duk da cewa ya fita daga PDP zuwa ADC. Ya ce PDP za ta dawo da karfinta.
Siyasar Arewa
Samu kari