Siyasar Arewa
An taso Sanata Adamu Aliero da ministan kasafi da tsare-tsare, Atiku Abubakar Bagudu a gaba domin su ja baya game da siyasar shekarar 2027 a jihar.
Yayin da ake tunkarar zaben shekarar 2027, Tsohon Sanatan Zamfara ta Tsakiya, Kabiru Garba Marafa ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC, yana zargin Bola Tinubu.
Sanata Usman ya yi nuni da cewa, bisa ga Sashe na 7 na Dokar Rome Statute, Gwamna Uba Sani ya aikata“laifuffukan yaƙar ɗan adam,” musamman azabtar da 'yan adawa.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar Arewa Consultatibe Forum ta nemi gwamnatin tarayya da ta jihar Legas da su bayar da diyya ga mutanen kasuwar Alaba Rago.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar gwamnan jihar Kaduna a karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Isa Ashiru ya gamu da matsala daga makusancinsa da ya sauya sheka.
Dawowar Gwamna Dikko Radda daga kasar waje tare da yada zangonsa a Kaduna ya jawo gunaguni daga jama’ar Katsina, yayin da ’yan majalisa suka nuna masa goyon baya.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta ADC na ƙoƙarin ƙara rikicewa a kan batun Shugabanci bayan ƴaƴanta a Arewa maso Gabas sun nuna Shugabansu.
Wani masanin siyasa kuma mai fafutukar neman a bar Arewa ta Tsakiya ta yi mulki, Farfesa Nghargbu ya ce PDP da APC na yakar kansu da kansu kafin 2027.
Dubunnan magoya bayan APC a Sokoto sun koma ADC saboda tsaro da talauci, inda Sanata Gada ya ce lokaci ya yi na ceto Najeriya daga gazawar masu mulki.
Siyasar Arewa
Samu kari