Siyasar Arewa
Gwamna Hyacinth Alia na Benue ya dakatar da shugabannin uku na gwamnati tsawon wata guda bisa shawarar majalisa, yana mai jaddada gaskiya, bin doka da riƙon amana.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar adawa ta NNPP, Injiniya Buba Galadima ya yi kaca-kaca da ƴan siyasa da ke neman madafun iko don mulkar talaka.
Dan majalisar tarayya da ke wakiltar mazabar Argungu/Augiea a jihar Kebbi, Hon. Sani Yakubu Noma, ya tallafawa dalibai fiye da 308 da kudin makaranta.
Ministan tsaro a Najeriya, Mohammed Badaru Abubakar ya yi martani kan jita-jitar cewa ya fadi a mazabarsa a zaben cike gurbi da aka yi jiya Asabar a fadin kasar.
Majalisar wakilai ta yi barazanar hukunta mabanta Ibrahim Auyo idan bai kawo hujja kan zargin cewa ana biyan kuɗi kafin gabatar da kudiri ko ƙudirin ƙuduri.
A labarin nan, za a ji cewa sabuwar rigima ta kunno kai cikin jam'iyyar APC reshen jihar Neja yayin da Shugaban karamar hukuma ya kai Gwamna Umaru Bago kotu.
A labarin nan, za a ji cewa hadimin Shugaban Ƙasa, Daniel Bwala ya ƙaryata koken tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal na cewa akwai matsala a Arewa.
Yayin da ake tunkarar zaben 2027 a jihar Kano, ana ta hasashen cewa akwai rarrabuwar kai cikin APC inda magoya baya suka kasu tsakanin jiga-jiganta.
Wani jigo a jam'iyyar PDP ya bayyana amfanin da tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan zai yi wa Najeriya idan ya zama shugaba a karo na biyu.
Siyasar Arewa
Samu kari