Shugaban Sojojin Najeriya
Dazu ne Shugaban sojojin kasa ya yi magana game da kiran da ake yi na tsige shi .Tukur Buratai ya ce za a iya kara wasu shekaru ba a ga karshen Boko Haram ba.
Dazu mu ka ji Gwamnonin Jihohi za su zauna da nufin a kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar nan. Kungiyar NGF za ta zauna ne a gobe Ranar Laraba da rana.
Muhammadu Buhari ya tuta tawagar ta musamman ta je kauyen Zabarmari. A nan aka ji cewa shugaban Najeriyar ya umarci sojoji su shiga duk inda Boko Haram suke.
Mai magana da yawun Shugaban kasa ya bayyana abin da ya yi sanadiyyar mutuwar Bayin Allah a Zabarmari. Garba Shehu ya yi karin haske game da harin na Zabarmari.
Bayan an yi wa mutane fiye da 40 yankan rago, Kungiya ta bukaci ayi waje da Shugabannin hafsun sojoji. An dade ana rokon Muhammadu Buhari ya sauya hafsun sojoji
Kungiyar CNG ta ce rashin tsaro ya kai intaha, don haka kowa ya tashi tsaye. CNG ta ba ‘Yan Arewa lasisin su tashi tsaye su kare kansu bayan sabon harin Borno.
Wata ƙungiyar ƙabilar Yarabawa a ranar Juma'a ta nuna damuwarta akan kashe Olufon na Ifon a jihar Ondo, Oba Israel Adeusi wanda wasu ƴan bindiga da har yanzu ba
Dakarun sojojin Najeriya na musamman na Operation Whirl Stroke na cigaba da samun nasarori a yunkurinsu na kawar da ayyukan bata gari a yankin Arewa ta tsakiya.
An cafke wasu mutanen Najeriya da suka damfari Bayin Allah a kasashe rututu. Interpol da ‘Yan Sandan gida ne su kayi ram da wadannan hatsabiban ‘Yan Yahoo.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari